Tuesday, December 25, 2018

NAFI KARFIN SHI Part 15

*🍡🍡🍡NAFI K'ARFIN SHI🍡🍡🍡*

*NA MRS SADEEQ✍🏻*

*Ummu meenal*

*🌟GORGEOUS WRITER'S FORUM🌟*

                       *G.W.F*

*Home of gorgeous, intelligent and expert writers we the best among the best,*

https://www.facebook.com

*DEDICATED*

*ANTY MAIMOUNATH O.G*

*Masoyana na nakusa dana nesa waďanda nasani da waďanda ban sani ba inaso kusani ni Ummu meenal kuna raina inayinku irin totaly ďin nan💋*

*wannan shafin naki ne ke kaďai maryam aminu Jumare (majmiy) tabbas wannan shafin naki ne dan haka kiyi yanda kiga dama dashi kiyi fata fata dashi ke idanma zaki canja mashi salo nayarda kicanja saboda naki ne ke ďaya ni Ummu meenal banida bakin magana*

*76-80*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Rufe mashi baki tayi da hannunta tace" Aini bance na gaji ba ", ta 'karasa maganar muryanta na rawa kamar zatayi kuka,

Ashraf kam baice mata komai ba saboda gaba ďaya hankalin shi baya jikin shi, saida yasamu nutsuwa sannan hankalinshi ya dawo kanta ,

Tallabo kanta yayi duk tayi zufa duk da kasancewar sanyin da akeyi, share mata zufan yayi da hannunshi ya sunbaci goshin ta ita Kuma ta kauda fuskar ta saboda yafara bata haushi wannan karon,

Dariya yayi mata cikin zolaya yace" Au ni kike kauda ma fuska ko  ? nasan abunda  kike nufi ",

Ya faďa yana saka bakinshi cikin nata, ita Kuma ta shagwa6e fuska haďe da 'kara zum6uro bakinta,

Saida yaga alamun zatayi kuka sannan ya 'kyaleta Amma duk da haka saida ya janyota jikinshi ya rungume kamar zai maida ita jikinshi,

Sai kusan asuba sannan Ashraf ya farka daga barcin dayakeyi, Agogon bango ya duba sai yaga 'karfe huďu harda minti biyar, juyowa yayi inda khady take barcin ta cikin kwanciyar hankali,

'Kallonta ya tsayayi sai yaga ta 'kara yimashi kyau kamar balaraba kai harma tafi balarabiyar kyau,

Kiss ya manna mata a kumatu cikin firgita ta tashi tana 'kara shigewa jikin Ashraf,

Wani yanayi ya 'kara jin kanshi ciki dan haka shima saiya 'kara manna ta A jikanshi, yace" matsoraciya daga ta6aki kin wani firgita ",

Cikin shagwa6a tace " Ni har kabani tsoro ", tafaďa tana kwantawa alamun barcin bai isheta,

Tallabo fuskar ta yayi yace" tashi haka kinsan fa asuba ta kusa tashi muyi wanka sai muyi nafila kafin a kira asuba ",

Idanunta A lumshe alamun barcin bai isheshi tace" Dan Allah Ashraf kabarni inyi barci kafin asuba tayi wallahi barcin bai isheni ba ", ...

Bata 'karasa maganar ba sai taji Ashraf ya ďauke ta cak kamar jaririya ya shiga da ita bathroom,

Khady kuwa sai cewa takeyi " kaga Ashraf nifa banason mugunta kawai ina barci na yanzu gashi ka hanani ",

Bakinshi ya manna A bress ďin ta yafara tsotsa kamar mayunwacin zaki,

Nan take khady ta wartsake daga barcin da takeyi cikin ďan shagwa6a tace" haba Ashraf a toilet ďinma sai kayi nidai Dan Allah karufamun asiri wlh agajiye nake",

" Haba khady banason kizama ďaya daga cikin raggwayen mata please kidaure kibani haqqi na",

Zaro manyan idanunta tayi muryanta a Raunane tace" Ashraf kasan me kake faďa kuwa wane irin haqqi zan baka bayan wanda muka gama ďazu",

Kallonta yayi yanajin sha'awar ta na ' karuwa ji yake kamar ya Maida ita cikin jikinshi,

A hankali yace" haba an khady na banason kizama ragguwa dan Allah kizama jaruma saboda mijinki jarumi ne sosai" ,

Turo ďan qaramin bakinta tayi tace " Ashraf bazan iya ba wlh nagaji kullum abu ďaya ni gaskiya kayi ha'kuri ",

Ran Ashraf ya 6aci a cewar shi shida kayanshi Amma tana yimashi rowa,

Ranshi a 6ace ya fita cikin bathroom ďin yana masifa daga 'karshe dai toilet ďin tsakar gida yaje yayi wankan,

Khady kuwa ba 'karamin mamakin Ashraf takeyi ba shiko gajiya bayayi, tanajinshi yana masifar shi Amma ko kulashi batayi ba idan taji ya faďi wata maganar har dariya yake bata,

Da haka itama tagama nata wankan tasa doguwar riga lokacin shi kuma Ashraf harya fara nafil filunshi,

Haka taje tabishi suka rin'kayi har aka kira sallah asuba daga 'karshe Ashraf yaje masjid,

Ashraf yana dawowa daga masjid ko magana baiyi mata ba yaje kan gado yayi kwanciyar shi waishi nan fushi yakeyi,

Khady tana kan dadduma tana kallon ikon Allah Ashraf wai fushi yakeyi akan ta hana mashi kanta, ba 'karamin mamaki yake bata ba, cikin ranta tana tunanin daman haka kowacce mace mijin ta yakeyi mata ? Wata zuciyar tace Nooo ance maza daban daban ne, ,

Tana cikin tunanin ne saita tuna da faďan da matar yaya tayi mata na cewa babu kyau mace ta 'kauracewa mijin ta, mala ikun rahama zasu yita tsine mata har sai ranar da ta yarda da mijinta,

Cikin sauri ta tashi daga kan daddumar tacire hijabin ta taje har kan gadon da Ashraf yake kwance ta hau tanason yimashi magana Amma takasa a cewar ta kunya takeji wai ita ta nemeshi,

Ashraf yanajin khady ta kwanta kan gado nan take jikinshi ya fara rawa yanason ya jawota jikinshi sai Kim wata zuciyar tace kamanta fushi kakeyi da ita,

Da sauri ya 'kara matsawa can wajen bakin gado ya 'kudundume da bargo saboda sanyin da ake zabgawa,

Ita kuma khady tana ganin Ashraf ya matsa can farkon gado ya barta nan Sai taji ranta ya 6aci Dan haka saita juya itama ta 'kudundume cikin bargon,

Shikam Ashraf daurewa kawai yakeyi saboda gaba ďaya hankalinshi nakan khady yanajin kamar ya jawota jikinshi ya rungume Amma abunda yabashi haushi sai yaga takoma can gefen gado tayi kwanciyar ta,

Fillow mai heart Ashraf ya ďauko ya rungume yana mammatse 'kafafuwa saboda yanajin kamar bazai iya daurewa ba har gari ya waye,

Da 'kyar barci 6arawo yayi awon gaba da Ashraf,

Washe gari da wuri khady ta tashi dan ta haďa masu breakfast saboda Ashraf zai fita da wuri ,

Saida ta kammala komai lokacin Ashraf duk bai tashi daga barci ba  , falo ta dawo ta zauna ta kunna tv tana kallo,

Wayar Ashraf ce tafara ringing saboda daman a falo yabarta ,
Khady kuwa tayi saurin ďaukar wayar da niyyar taga ko waye ,

Sunan nana tagani 6aro 6aro a screen ďin wayar Ashraf, nan take taji gabanta ya faďi hankalinta ya tashi wani kishin da batasan tanadashi ba ya motsa,

Picking coll ďin tayi ranta yana suya,
Kafin tayi magana sai taji muryan nana tana faďin haba my Ashraf meyasa idan nakiraka saikaga dama kake ďauka? ",

Khady cikin ďaga murya tace" to karya Maci amana mai satar miji tunda kinkira baiyi picking ba ai saiki rabu dashi dashi haka nan , banza mai satar miji ",

Nana ranta ya 6aci dan haka ita tace mata" kece karya kuma indai Ashraf ne saina aure shi ko kinaso ko bakiso banza ballagaza ",

Ashraf yana barci saijin hayaniyar khady yayi kuma da alama waya takeyi,

Da sauri ya tashi yazo falo dan yaga ko lafiya , ganin khady yayi tsaye ranta a 6ace da wayar shi A kunnenta da alama waya takeyi ,

Khady zatayi magana Ashraf yayi saurin 'Kwace wayar ya nuna ta da ďan yatsa yace " kinga khady banason tashin hankali, meyasa kika ďaukar mun waya ?",

Ran khady ya 'kara 6aci wato maimakon ya lallashe ta shine zaiyi mata faďa,

Cikin 6acin rai tace"Ai dan kasan bakada gaskiya shiyasa kace kar inkara ďaukar maka waya," tana gama faďan haka saita fashe da kuka,

Ashraf yace " to idan kin ďaukar mun waya me zaki gani ? Ni rigimane banaso, kuma auren nana yana nan daram ban fasa ba  saboda me naga alamar baki iya ďaukar nauyi na,

Kuka khady takeyi sosai ranta yana suya daga kalaman da Ashraf yake faďa mata wai bata iya ďaukar nauyin shi, to meyake nufi da haka,

Ko dan jiya tace ta gaji shiyasa yake ta nacin faďa? Batada mai ansa mata question ďin ta dan haka ta 'kara fashewa da sabon kuka tana nadamar kasancewar ta 'kawar nana,

Shikam Ashraf bedroom ya shiga yakara wayar a kunnenshi yayi kamar yana waya da nana harda cewa tayi ha'kuri baya kusa da wayar ne,

Khady kuwa hakan da Ashraf yayi mata ya 'kara tunzurata nan itama ta bishi har bedroom ďin ďakin tana kuka,

Ashraf yana ganinta yayi saurin cewa , kiyi ha'kuri nana anjima kaďan zan kiraki,  Sai yayi saurin kashe wayar,

Khady kuwa har gaban Ashraf taje ta tsaya tana kallon kyakkyawar fuskar shi tanajin wani kishin shi yana taso mata A hankalin muryanta na rawa tace

"Ashraf me nayi maka kakeso ka tozartani kunci amana ta kaida nana ace karasa wacce zaka aura sai nana saikace bakasan yanda nake da nana ba",

Ashraf Kallonta ya tsaya yanayi sai yaga ta 'kara yimashi kyau sosai ga wani uban haske data 'kara jikinta har ' kalli yakeyi, cikin ko in kula yace

"Khady karfa kimanta cewa kikace ke kinfi 'karfi na bazaki aure ni ba sannan da 'kyar akayi auren nan saboda baki sona, idan nabaki umarni bakibi saiki tsallake umarni na, dan haka ni kawai zan auri wacce takesona ",

Khady ta 'karasa wajen shi fuskar ta na zubar da hawaye ta rungume shi tace " wallahi Ashraf ina sonka sosai daman can nana take cewa kai ba ajina bane Amma Dan Allah kayi haquri karka aure ta ", ta 'karasa maganar muryan ta na rawa,

*Ummu Meenal ce✍🏻*

No comments:

Post a Comment