*🍡🍡🍡NAFI K'ARFIN SHI🍡🍡🍡*
*NA MRS SADEEQ✍🏻*
*ummu Meenal*
*🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟*
*G.W.F*
*Home of gorgeous, intelligent and expert writers we the best among*
https://www.Facebook.com
*DEDICATED*
*ANTY MAIMUNATH O. G*
*Anty mamee 🧕🏻ustaziyya ko 'yar duniya🤷♀ writer ina farin cikin dawowar ki akan cigaba da yimana typing, gaba dai gaba Anty mamee, kinayi munajin daďi kina bari muna jin haushi*
*Sis Rukyn mama ramin mugunta writer ,Abunda kika yimun ban isa na Maida maki makamancin shi ba, lallai ke haske ce A gare ni, kina 'ko'karin fahimtar dani abunda ban fahimta ba Alkhairin da kika yimun bazai bayyanu ba dan zai cinye page ďin duka 🤝🏻*
*Ko na'ki kona so dole inyi maku typing Masoya na A duk inda suke ina Alfahari dasu Allah yabarmu tare 🤝🏻*
*Wannan page ďin nakune ma'kiya na A duk inda suke toga page nabaku shi kyauta kuyi yanda kukaga dama dashi 🤣, ina Alfahari daku ma'kiya na Ana mugun tare🤝🏻*
*page 66-70*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
" Budurwa tace kuma ita nake in aura nan bada daďewa ba ",
Nan take khady ta hasala wani 'kololon ba'kin ciki ya tsaya mata a wuya ko miyau takasa haďuwa,
Da sauri ta 'karasa gabanshi hankalinta A tashe ta cakumi wuyan rigararshi tana kuka tace " Ashraf daman kasan da cewa nana tana Sonka shine baka faďamun ba ? To wallahi daga kai har ita Baku isa ba " ta'karasa maganar tana matsanancin kuka,
Ashraf yace" ban gane bamu isa ba, ke har kin isa ki hanani auren nana , to bara kiji ko kinaso ko bakiso saina aure ta saboda ita take sona , kefa kikace kinfi 'karfi na ",
Khady cikin kuka tace " wallahi baka isa ba bazaka aure nana ba indai har ina raye, nana Ashe daman macuciya ce ban sani ba , shine kai kuma kabata haďin kai dan kuci amana ta ",
Ashraf yayi dariya ya 'Kwace jikinshi ya nuna ta da ďan yatsa (manuni) yace " khady baki sona , yakamata Kibari in aure wacce take sona ", ya faďa yana fita daga ďakin,
Saida ya kusa fita bedroom ďin sannan ya juyo yace " Ni kinga yanzu ma wajen fira( taďi ) zanje "
Khady jin tayi idanunta Sun rufe batasan lokacin da tayi saurin shiga gabanshi tasama 'kofa key ba,
Kallonshi tayi tana hawaye tace" Ashraf Ashe daman ba sona kakeyi ba ? Yanzu har zaka iya cin Amana ta kenan? Ban ta6a tunanin hakan daga gareka ba ",
Tabashi tausayi sai yaji kamar ya rungume ta ya lallashi ta,
Baice mata komai ba ya juya zuwa cikin bedroom ďin,
Kan gado ya kwanta fuskar shi tana kallon P.O.P yana tunanin Ashe daman Khady tana sonshi shine take mashi yawo da hankali, to shima saiya nuna mata ya fita rainin hankali,
Khady tana ganin ya shiga bedroom itama tabishi bayan ta cire key ďin ta 6oye ,
Ganin Ashraf kwance kan gado da alama yana tunani hakan ya bata damar zuwa inda yake sai taga kamar baimasan tazo ba,
Kan jikinshi ta hau tana kuka fuskar shi tana kallon nata fuskar ,
Shikam Ashraf gaba ďaya ya ruďe jin khady A jikinshi hankalinshi ba 'karamin tashi yayi ba,
Yaso ya 6an6are khady daga jikinshi Amma bazai iya ba,
Hannunwan shi yasa A bayanta ya 'kara rungeme ta tsammm kamar wani zai 'Kwace mashi ita,
Ita kam khady tayi lamoo A jikinshi Ashraf tana sauraron yanda zuciyar shi take bugawa,
Hannunta tasa A faffaďan 'kirjinshi mai cike da gashi tafara wasa da 'kirjin shi tace " Ashraf Ashe daman nana bata sona ? "
Ashraf yace " bakida masoyiya kamar nana tunda gashi har zaku zama kishiyoyi nan bada daďewa ba " yafaďa yana kai bakinshi kan bress ďin ta wanda yafi komai ďaga mashi hankali,
Ran khady ya 'kara 6aci sosai jin yace zasu zama kishiyoyi, tayi tunanin ta tureshi Amma saita tuna da shawarwarin matar yaya akan duk abunda mijinki yakeso karki nuna gazawa koda ranki bayaso,
Kuma idan ta tureshi tasan zai koma falo ya kira nana susha soyayyar su, dan haka ta daure da kanta ma take taya shi abunda yakeso,
Jikinshi na rawa ya fara cire mata kayan jikinta saboda yakai 'kololuwa daman jiya ba'ayi ba kunsan angwaye da ďokin Abun😜 kobama haka ba Ashraf mabu'kaci ne sosai gwarzon namiji cikakken namiji wanda mata suke rububin shi,
A daren ranar kuwa khady ta gurzu wajen Ashraf dan tun tana marmarin Abun harta gaji Ashraf bai daina ba, daurewa tayi saboda matar yaya tace " karki nunama mijinki gajiyar ki wajen sex,
Ashraf kam bashida niyyar 'Kyale Khady dan ita tsakani da Allah tagaji Amma batason ta nuna mashi,
Dataga abun bana 'karewa bane saita fara kuka, batace ta gaji ba amma saita fashe da kuka,
Ashraf dayaga khady tana kuka sai ya lashe hawayen yasa bakinshi cikin nata yaci gaba da uhum Uhum 🤭,
Khady kam tagaji iya gajiya cikin ranta tace bazan yarda ka kashe ni kaje ka auro nana ba,
'Cire bakinta tayi cikin nashi tana kuka tace,wallahi Anty bazan iya ba Ashraf baya gajiya dan haka saina nuna mashi ni nagaji, maganar ce ta su6uce mata batare da tasani ba saboda maganar tana ranta,
Ashraf ya 'kara matse khady jikinshi alamun yasamu realef har saida khady tayi 'yar 'kara ,
Ashraf yana gamawa ya 'kara matse ta jikinshi yana Maida numfashi, ita kam khady Addu a takeyi cikin ranta tana cewa ALLAH yasa Ashraf yagama,
Tare sukayi wanka dan Ashraf yace shi zaiyi mata wanka ita kuma tayi mashi,
Babu yanda zatayi haka tabi umarnin shi cikin kunya har suka gama wankan,
Da safe khady tariga Ashraf tashi dan haka ta shiga kitching ta haďa masu breakfast,
Tana kitching tana tunanin irin abunda zata yima nana , a ranta tace daman saida mijina yace in rabu dake Amma na'ki,
Bayan ta kammala breakfast ďinta ta ajiye a inda suke breakfast taje tayi wanka,
Bata wani tsaya kwalliya ba fauda kawai ta shafa sai tasa lisp a le6en ta tayi kyau abunta,
Swissless tasa ruwan ganye yayi mata kyau sosai, tagama kwalliya kenan saiga Ashraf ya shigo ďakin,
Ganin tayi yayi mata 'kwarjini sosai duk da cewa jallabiya ce A jikinshi, jallabiyar datake rainawa sai taga yayi kyau cikin ta,
'Karasawa yayi ya rungume ta tabaya yanajin ďumin jikin ta, ita kuma ta ri'ke hannun shi
tace " ga breakfast can yana jiranka ",
Kallon ta yayi sai yaga ta 'kara mashi kyau over,
Bayan sun kammala breakfast ďin ba daďewa Ashraf ya shirya cikin wani yadi boyil yayi masifar kyau, duk macen da taganshi saita 'kyasa,
Khady sai kallonshi takeyi yana fesa turare da Alama fita zaiyi kuma gashi yau week End balle tace zaije court ne,
Batace mashi komai ba harya gama shiryawa tana kallonshi, takalimin shi yaje yasa sannan yace " To ni zan fita saina dawo ",
Da sauri taje gabanshi ta tareshi fuskarta kamar zatayi kuka tace " Zan bika ",
" babu inda zakije, kinsan inda zanje ne da zakice kibini? "
Fuskar kamar zatayi kuka tace " koma ina zakaje ni saina bika ",
Dariya tabashi irin yanayin yanda take maganar,
Ashraf ya wuce ta gabanta yana cewa " Ni na wuce saina dawo ",
Ri'ke rugarshi tayi ranta a 6ace tace " Ni saika faďamun inda zakaje, haka kawai kafita kabarni gida ni kaďai ",
Ashraf ya saci kallon ta sai yaga tsantsar kishi A idanunta, 'Kwace rigarahi yayi sannan yace " wajen nana zanje ",
Yana gama faďan haka yayi waje da sauri saboda yasan halin Khady yanzu zata iya sakama 'kofa key,
Lokacin da Ashraf ya fita ran khady ba 'karamin 6aci yayi ba jin tayi kamar ta haďiye zuciya ta mutu, kuka tafarayi sosai tana faďin nana kin cuceni kin hanani zaman lafiya da miji na,
Wallahi baki isa ki aure Ashraf ba Ashraf nawa ne ni kaďai ni Khadija ta Ashraf ce shi kaďai,
Tana cikin kuka sai taji Ana knocking ďin get,
Batada niyyar buďe 'kofar a ranta tace koma wanene dole ya ha'kura ya juya,
Tana cikin kukan ne taji wayar ta tana ringing, daman tana kusa da ita saita kai hannu ta ďauka dan taga ko waye,
Ganin number matar yaya ne yasa ta ďauki wayar tare da yin sallama,
Matar yaya tace " kina ina ne tun ďazu ina knookin baki buďe ba ? "
Cikin sanyin murya tace" ina cikin gidan gani nan zuwa "
Da sauri ta tashi taje get ďin ta buďe ma matar yaya 'kofa,
Matar yaya ta kalle ta cike da mamakin ganin idanuwanta sun kumbura saboda kuka ,
Batayi mata magana ba har saida suka shiga falon , Khady ta kawo mata lemo da abinci Amma da kagan ta kasan ranta a 6ace yake ,
Matar yaya kallon khady ta rin'kayi lokacin da khady tana zuba mata lemo A cup,
Khady tana ďago idanunta ta kalli matar yaya saita fashe da kuka,
Hankalin matar yaya ya tashi sosai ganin khady tana kuka,
Ajiye lemon tayi wanda khady ta bata ta matsa daf da khady ta jawo ta jikin ta tace" khady Allah yasa ba wata matsalar bane tsakaninki da Ashraf ",
Bata bata ansa ba saima cigaba datayi da kuka ta ,
Matar yaya ta tsura mata idanunta tace" ba dole sai naji abunda yake tsakanin ki da Ashraf ba, Amma inason koma menene kiyi ha'kuri ",
Khady ta ďago dara daran idanuwanta ta zubasu akan na matar yaya, cikin muryan kuka tace
" Anty nana ta cuce ni Ashe daman son Ashraf takeyi ni ban sani ba, Ashe har massages na soyayya takeyi mashi ni duk ban sani ba, Amma ni saita rin'ka zugani tana cewa ni ba ajin Ashraf bace nafi 'karfin shi Ashe ita take sonshi ",
Ta 'karasa maganar cikin kuka,
Matar yaya ta kalleta cikin mamaki tace " wace nana ? ",
" nana 'kawa ta wadda kika sani, kuma shima Ashraf ďin yace mun auren ta zaiyi ", saita fashe da kuka,
Mayar yaya ta jinjina maganar na cewa auren nana zaiyi dan tasan baya son ta, mamaki ta rin'kayi ace duk 'kawancen da yake tsakanin nana da khady yau ace nana ita takeson mijin khady gaskiya bata kyauta ba,
A fili kuwa cewa tayi" duk abunda ya faru laifinki ne, babu irin wula'kancin da bakiyiwa Ashraf ba kuma nasan ba kowa yake zugaki ba sai nana, tun kafin kuyi Aure Ashraf yace bayason ganinki da nana Amma kikace bai isa ba, irin abubuwan da kikayima inda Ashraf baya sonki da tuni ya rabu da ke ",
Khady nadama tace" haka ne ",
Matar yaya ta kalli Khady tace " Ashraf da kanshi yace zai auri nana ? "
" Eh " inji khady,
Matar yaya tace" ita nana tasan cewa kin gane tanason mijinki ? "
Khady ta girgiza mata kai alamar Aa,
Matar yaya tace" yauwa naji daďi da baki nuna mata ba saboda akwai shawaran da zan baki, kawo kunnen ki kiji bansan kowa yaji ",
Khady tabawa matar yaya kunne dan ta faďa mata sirrin maganar da zata faďa mata ,.........
Ni Ummu meenal duk iya naci na nason inji me matar yaya zata faďama khady cikin kunne Amma banji komai ba, dole na ha'kura nace bara nabawa reader's ha'kuri saboda banji me matar yaya tafaďa mata ba, dan haka bansan me zan rubuta maku ba,
Amma idan Naga khady tafara aikata maganar da matar yaya ta faďa mata zanje in rubuto maku,
*Ummu meenal ce ✍🏻*
No comments:
Post a Comment